FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
FATALWA BAƘAR TAFIYA SAKACI SALMA RAZANI WANI ƘARNI RUWA BIYU ƘULLALLIYA
Sample · 1&2
MANARAH©️MEENAT A 'YANDOMAWattpad: Meenat_A_YandomaArewaBooks: MeenatyandomaMANAZARTA WRITERS ASSOCIATIONMASU BUKATAR A TALLATA MASU HAJARSU SU YI MIN MAGANA A WANNAN NUMBER ***DEDICATED TOASMA'U ABUBAKAR MUSA (Jasmine) Alherin Allah ya kai maki a duk inda ki ke. 🫶🥰PG 1&2Ihu da kururuwar neman agaji da ake ne suka fito da duk jama'ar da ke cikin gidan. mutuwar tsaye kowa ya yi cike da tashin hankalin abin da na mujiyarsu suka hasko masu. Umma da ke tsaye lokaci ɗaya ta ji kafafuwanta na neman kasa daukarta, ji da ganinta tsayawa suka yi na wucin gadi. Ba shiri ta yi zaman 'yan bori tare da saka hannuwanta biyu ta dafe kanta da ke barazanar tarwatsewa.Alhaji da ke tsaye bai san sa'in da wayar hannunsa ta faɗi ba. Hajiya ce ta fara salati da sallallami"Kai Hisham! Yanzu duk faɗan da ake maka baka ji ba. Faɗa da karuwa a cikin gidan Mahaifinka"Ta ƙarasa Maganar ta na ƙoƙarin f...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.