FreeArewaPen original
ALAƘAR ZUCI
- 1views
- 102chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
"Life is short, break the rules, forgive quickly, kiss slowly, love truly, laugh uncontrollably, and never regret anything that made you smile."
Sample · Tsakore
ALAƘAR ZUCI, wata alaƙa ce da zukata suka aminta da ita, domin sai da ita zukata suke samun yarda da aminci, alaƙa ce da take boye dukkannin sharrin sannan alaka ce da take bayyana dukkanin kauna da alkhairi wanda aka alakantu da ita. Ita din kaunace da ake yinta ba tare da dalili ba, ya boye nasabar da duniyarsa domin ta kaunace shi! Ita shiririta da rashin nutsuwa, rawan kai da ruɗin zamani sun kaita sun barota ita da dangi ta sun zabi nasu a matsayin wanda zai ja linzaminta! Sai dai ance kowa ya tuna bara bai ji daɗin bana ba! Shin da gaske kaunar tana nan? Shin wacce irin zaɓi suka yi ita da danginta! ALAKAR ZUCI ZATA ZAƁA KO ZUMUNTAR IYAYENTA ZATA ZAƁ'A? KU BIYO NI A CIKIN WANNAN GIGITACCEN LABARIN...#Lubna#Hafiz#Bilal
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.