FreeArewaPen original
MR.BELLO
- 1views
- 40chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 01
MR BELLO..!(The young Teacher)NAJANAFTY💕....SHIMFIDA.... 🅿️1GGUSS KWATAR-KWASHIA harabar babbar Makarantar ta GGUSS, (Goverment Girls Unity Secondry School Kwatar-kwashi) Da ke tsakanin dajin kwatar-kwashi zuwa gusau, da Misalin ƙarfe 10:30am na Safe. Ɗalibai ne birjik a babbar harabar makarantar, mata ne zalla, ta ko ina suna yawo, wasun su na tsaye da tarin akwatunansu da jakunku a saƙale a kafaɗunsu, yayin da wasu ke tururuwa e shiga doguwar mota fara mai ɗauke da tambarin GGUSS KWATAR-KWASHI, dukkansu sanye da uniform wanda ya kasu kala biyu, wasu daga ciki light green ne both riga da wando da ɗankwali, sai kuma farin hijjabi, yayin da na wasu ya kasance gefe ɗaya kuma Kowaccen dark green ɗin wando sai farar riga da hijjabi. Sosai harabar makarantar ta rikice da hayaniya da murna da kuma Iface-ifacen Ɗalibai, wanda ke bayyana tsantsar farin cikin da suke ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.