FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Am a writer,i dream while awake.
Sample · Free page 01
💎 L U'U L U'U(The diamond)💎H U G U M AFREE PAGE 1Bismillahir rahmanir raheemShimfida Lu'ulu lu'ulunne dai ya yardar Allah,shimfidaddiya kuma miqaqqiyar tafiya dake dauke da wani sabon zubin labarimanyan qasashe guda biyu da taurarinmu zasu kasance mallakin qasashenne,wasu abubuwa da guraren zasu iya sabawa da yadda ainihin zubi tsari da kuma yanayin da qasar ke rayuwa akaifatan shine cimma gaci.......fatan shine cimma anihin saqon da alqalamin HUGUMA ya sauka a kaiwani sabon salon labarine dake dauke da sarqaqiya.......boyayyun qulle qulle da ZARGE wanda bahaushe kewa kirari da mugun qullisarauta QASAITA DA IZZA ne zallarta take magana cikin wani irin salo me ban qayatarwakarki bari.......karki sake......kada kuma ki yarda a baki labarin tafiyar nan ya kasance ba dake aka yita baAllah ya bamu sa'a,yadda muka fara yasa mu kammala a tare cikin qoshin lafiya arziqi da kuma wadataAGADEZ...
App exclusive
Continue “LU'U LU'U” in the app
The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.