FreeArewaPen original
MALIKA MALIK
- 1views
- 39chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 01
💦MALIKA MALIK💦..!(Sai na rama..)***:Jamilaumar315Mallakar:Janafty14 January 2020Reposting. 14 Feb. 2025.LABARIN MALIKA MALIK TSOHON LABARI NE. NA SAKE DAWO DA SHI DOMIN WAƊAN DA BA SU KARANTA BA.1Free Fage KATSINA "Da misalin karfe 11:20pm na daren Ranar jumma'a akan Titin dake tsakanin Dutsenmah da katsina wacce take gabda shiga katsina.A daidai kan Titin akwai yan Sanda wadanda suke patrole awajen,Suna tsatsaye ne Gefe kuma ga motocinsu guda biyu akallah yan sanda zasu kai su Biyar kowannesu, sanye da uniform dinsu bakake,da ganin kayan jikinsu basai ka tambayesu ba,zaka gane dukansu inspector ne,domin basu da kowani Rank ajikin kakin nasu,dukkansu fuskarsu sanye da Hula p-cap,da bakaken safan hannu sai manya manyan Tociloli masu bala"in haske kamar ta yan fashi,wanda in aka dallareka dasu, sai ka dakata saboda bala"in haskenta,Duk motar da tazo wucewa sai sun t...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.