FreeArewaPen original
BEYOND THE VEIL (Labulen Sirri)
- 1views
- 104chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Hey there! I'm Hauwa Jibrin, aka Hauwajay writes. Anxiously waving at you! I'm a bookworm who loves reading and writing, which is why I'm here. *** journey began as a reader, and now I'm thrilled to be a writer too! A little about me: - Avid reader - Avid writer - D...
Sample · Episode 1: Unspoken possessiveness
*BEYOND THE VEIL* (A tale of unspoken feelings)Hauwa Jibrin Sulaiman (Jiddatul-khayr)Young talented writers association (YOTA)All praise is due to Almighty Allah who has granted me the strength, time, nd inspiration to write again. It's by His mercy that I return to u my beloved readers with another story frm the depths of my heart.To everyone who supported my previous works, thnkyou for walking this journey with me. Your love, your feedback, and your encouragement continue to fuel my passion.Now, I come back with something new a different style, a fresh voice, and a story I hope will touch your soul in ways words alone cannot explain.I pray you receive it with open hearts, just as you’ve welcomed me before.Before diving into the story, I want to express my deepest appreciation to *Na'ima Sulaiman Sarauta (Nimcyluv)*. Her thoughtful suggestions and careful edits have greatly improved this work. I am truly grateful for her time, encouragement, and belief in my vision. Thank you Shugaba Nimcyluv, and I Love you so much.Free page Episode 1: Unspoken possessiveness Tana dukunkune cikin duvet ɗin ta, saboda ruwan da akayi jiya da daddare wanda yasa garin ya ɗauki sanyi, buɗe idanun ta me cike da bacci tayi, ta ɗan yaye duvet ɗin da ya rufe mata har kan ta, agogon ɗakin ta kalla, da sauri ta miƙe zaune cikin muryan ta mai daɗi tace "SubhanAllah, it's already 6:30am? Oops.., I woke up late today" sai kuma ta fara karanta addu'an tashi daga bacci, sauke kafafun ta masu laushi da haske tayi ta saka Indoor slippers daga haka ta mike tsaye, ta yaye Night cap ɗin kanta saboda takurawa gashin ta da yayi tana yamutsa fuska, hakan ya ba ma gashin na ta damar sauka har gadon bayan ta, gƴara tsadaddan gadon ɗakin nata ta shiga yi, bata ɗau lokaci ba kuma ta gama, wardrobe ta wuce ta buɗe wani kimono ta ɗauka ta sa akan sleepwear ɗin jikin ta ta sauka kasa da sauri, kitchen ta shiga don haɗa breakfast, cikin sauri take haɗa Sandwich ɗin wanda bai ɗauke ta wasu lokuta ba ta gama, ta tafasa tea ta juye a tea flask, daga haka ta kai su kan dining, ta haura sama da sauri dan yin wanka.Bata tsaya shafa mai ba, kawai ta wuce ta ɗauki simple Abayan ta ta sanya, ta ɗauki Office bag ɗin ta ta rata ya, ta juya tana kallon fuskar ta a madubi, ganin pink lips ɗinta sun fara bushewa yasa ta shafa lips balmCikin sauri yake shiri, mamakin kansa yake yi dan is hardly ya makkara, bayan ya fito parlorn yana gyaran neck tie ɗinsa daga haka ya wuce kitchen yana bin gurin da kallo ko zai samu abin sawa a cikin sa ganin kitchen ɗin alamar anyi girki yasa ya wuce dinning Luckily ya ga Sandwich dake cikin plate rufe da mesh food cover, ya ja ɗaya daga kujerun dining ɗin ya zauna ya yaye laidar ya taɓa flask jin akwai tea ya juye a cup sannan ya far...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.