FreeArewaPen original
ZAKUNA BIYAR (STEP 1)
- 1views
- 49chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
THE WRITER OF DUK KARFIN IZZATA💪 TRIPLETS👊🔥 RAWANIN ZALINCI 🔥(CROWN OF INJUSTICE 🔥) THEN NOW ZAKUNA BIYAR (FIVE LIONS)
Sample · 1
🔥🔥🔥ZAKUNA BIYAR.🔥🔥🔥 FIVE LIONS🦁🦁🦁🦁🦁 MALLAKINFATEEMA ZAHRA MUSA. A-K-A PRINCESS TEEMA STAR LADY. 31-10-2025.🔥 THE STORY OF DEATH OR LIFE🔥🧠E_____________1 DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN ƘAI.*Wannan littafi na ZAKUNA BIYAR tin daga page 1 na step 1 har zuwa karshen step 1 sadaukarwa ne ga mutanena na ƙasar Niger, ƴan Niger ƴan amana, ƴan Niger sun mun abin da ba zan taɓa mantawa da shi ba, Niger gidan karaminci da mutunci, gidan amana da kyautatawa, kai ƴan Niger baki na ya yi kaɗan wajen iya faɗan alkhairanku, kun mun na gani! Ban san da me zan biyaku ba shiyasa na yi maku wannan sadaukarwan, ALLAH ya kara maku lafiya da zaman lafiya, kwanciyar hankali da farinciki, jin daɗi da walwala mara yankewa har illarh Masha ALLAH, hakika ina kaunar mutanen ƙasar Niger kauna sosai mara misiltuwa, much love.*🌹♥️ _________________...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.