FreeArewaPen original
GUMBAR DUTSE
- 1views
- 70chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Official Khadeeja Candy ✍🏻 Author • Entrepreneur CEO, Khadeeja Candy Store ☎️ •- ***
Sample · G_D - 01
*** GUMBAR DUTSE ✿◉●•◦𝗕𝗬 𝗞𝗛𝗔𝗗𝗘𝗘𝗝𝗔 𝗖𝗔𝗡𝗗𝗬 ✍️SOYAYYAR KURMA KUMA HUNTUWABack again with another saga, you won’t regret reading, In Shaa Allahu.Love doesn’t need words to be real. Sometimes, idan kalmomi suka kasa, zuciya ce ke magana. idan murya ta yi shiru, kallo ɗaya yana iya fassara duk wani abu da rai ke ji.He fell in love with her silence.She fell in love with the way he saw her heart, not her voice.Tsari da zubin irin wannan tafiyar kenan.Shimfidace ta wani sabon labari daga marubuciyarku Khadeeja Candy fatar za ku karbe shi hannu biyu.Ban zan cika baki ba, amman ina da yakinin zai muku dadi fiye da sauran, domin labarin ma na dabam ne, jaruman cikinsa da digon tawadar alkamin ta dabam ce. ⚠️ Wannan labarin kirkirarren ne, idan ya ci karo da rayuwar wasu ko wata to arashi aka samu. In collaboration withJ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.