FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
WATA KARUWARRomantic and sexy storyP1K'arfe goma dai dai agogon k'asar k'asar Turkish ya nuna Wani babban shopping mall mutane ke shige da fice a cikinsa wata kyakkyawar Matashiyar budurwa ce zaune a gefen hanya jikinta har tsuma yakeyi akan sanyin dusar k'ank'ara dake zuba a jikinta, sai raba idanu takeyi ga dukan alama akwai wanda take jiraWata Matace ta nufi Inda wannan budurwa take ak'alla zata kai shekara 36 a duniya, tace " Amrin kinyi sa'a yau Ogah be samu masu aikin dare ba a club saboda haka zo mutafi nayi masa magana, zai biya ki kud'in wata uku zaki cigaba da aiki." Matar ta k'arasa fad'a tana murmushi, Amrin tace "Na gode sosai Aunty Ayshe, muje ko." Suka shiga TKX sai Wani babban Club da babu kamarsa, y'ay'an masu kud'i ne kawai ke da manyan y'an kasuwa ke zuwa suna shek'e ayarsu da zafafan y'an Mata bayan sun isa Wani d'aki Ayshe taja Amrin ta sauya kaya zuwa min...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.