FreeArewaPen original
KUNCIN ZUCI
- 1views
- 84chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
A Striving Muslimah π§π»π A Writer βπ»π A Heart full of Stories πβ₯οΈ A Hopeless Romantic β€οΈβπ₯
Sample Β· Author's Note
Bismillahwannan littafi qirqirarren labari ne ba don wani ko wata ba, kuma ba nayi bane da wata manufa, in yazo daidai naku rayuwan,ayi hakuri kuskure ne._________________________Sadaukarwa....Ga duk macen da take fuskantar qalubalen ta cikin shiru,wadda hawayenta suke zuba acikin duhu saboda ba wanda zai fahimci zafin da takeji.Wannan littafi sadaukarwa ceh a gareki domin:Kin cancanci soyayya ta gaskiya.Kin cancanci samun nutsuwa.Ke farin cikin rayuwan wasu ce.___________________________To whomever come across this book, please say a prayer for my beloved mother who now rest in peace, May Allah forgive her shortcomings,Ameen....__________________________Trigger warning:This story may contain contents related to Assault,Abuse and Trauma._____________________________Ku kasance tareda nii Bintu Musa.Zan baku labarin da zai taba muku zuqata...βοΈπ
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.