FreeArewaPen original
SAKATA COMPLETE
- 1views
- 49chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
I write stories that speak dreams
Sample · Page 1
*SAKATA*❤️⚓️🌻Stroy and written🌻 BySayyid writer (Legend)✍️ *FUTURE WRITERS ASSOCIATION**(FUWA)🖋️📚*🌻🌻🌻_"Ƙungiyar Marubuta masu tasawa, Rubutunmu shi ne tafiyar da ke wuce lokaci, mu ne masu ɗaukar harshen gobe a yau. Marubuci ba ya zana kalma kawai, sai dai ya zana mafarki a zuciya, ya maida shi haske ga al'umma. Wannan shi ne alwashinmu a matsayin mu na matasan marubuta. Taken mu shine ɗaga darajar Marubuta masu tasawa."_🌻🌻🌻🌻Sadaukarwa🌻Na sadaukar da wannan littafi ga ’yan’uwa marubuta na cikin ƙungiyarmu mai albarka — *Future Writers Association*. Ku ne ginshiƙin kwarin gwiwa da hasken tafiyata a duniyar rubutu. Wanan Littafin yafi ƙarfin Shafi ko alƙalami; wani ɗan ɓangare ne daga zukatanmu da ke ɗauke da mafarki, ƙalubale da burin da muke fatan cimmawa tare. Allah ya ka ɗorar mana...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.