FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · BANKWANA
Bissimillahi rahmanirraheem Wannan littafin kagaggen labari ne banyi Shi dan wani Ko wata ba,idan suna yazo daya to akasani,kada a juyamin labari plss.ina sanku masoyana.❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️Gudu yake kamar zai tashi sama gani yake sam motar bata sauri saboda yadda ya kosa ya karasa ga jigonsa,wani wawan burki ya taka saboda wata yarinyar bafulata data gitta da garken shanunta ji yake kamar ya janyo ta ya shake saboda takaici are you mad ya fada yana dukan stirring motan Ko kallonshi batayi ba saboda tasan halin kaɗo basu da kirki Ko kadan tsaki yaja ya figi motar yayi gaba yana ta kwashe mata Karama daidai yazo his destination.Sam ji yayi bazai iya karasawa ba duk da yadda ya matsu da yazo din amma bai san a yadda JIGONSA yake ba,ajiyar zuciya kawai yake ji yake kamar zuciyarsa ta faso kirjinsa kirjinsa ta fito da abinda yake ji fitowa yayi ya nufi cikin gidan dan ko motar baya jin zai iya ka...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.