AMERA DA ADAMFree

ArewaPen original

Short StoryFreeCompleted

AMERA DA ADAM

  • 1views
  • 20chapters
  • 13audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Salis Adam (S-Reza) Marubucin littattafan Hausa, sannan kuma ɗalibin ilimi. Alhamdu lillah! I Love All fans with one Hart🥰

More from @reza12

Sample · Chapter 1

AMEERA & ADAM        ( By S-REZA✍️) Sadaukarwa ga marubuciyar arziƙi. Yau na cika alƙawarin da na ɗauka. Wannan page ɗin naki ne ke ɗaya (Kahdija Candy)Bismillahi Rahamanin Rahim!               *PAGE 1️⃣ Ƙarar homm ɗin mutar da ta ƙara ji a karo na babu adadi ne ya sa ta bar naiman abun da da take yi ta nufo hanyar waje har ta na haɗawa da sassarfa. Zaune ta same shi a cikin motar ya na kallon hanyar fitowa da ga cikin gidan ya cika ya yi fam kamar zai fashe. Fuskarsa ta ƙara kalla a karo na biyu taga yanda ya haɗa rai kaman haɗuwar gaggarumin hadari a cikin watan ogosta. Da sauri ta buɗe ƙofar mai zaman banza ta shiga tana cigaba da satar kallonsa. "I'm sorry honey wayata na ke ta naima tun ɗazu bansan inda na jefata ba ne shi yasa na daɗe. Ameera ta faɗa ta na gyara zamanta a cikin motar. Ko kallonta bai yi ba yaja mota mai gadi ya buɗe musu get suka ɗauki hanya. Har suka iso babban asbintin babu wanda ya ƙara magana acikinsu. Kallonta ya yi a karon farko tun bayan shigarta cikin motar ya ce "Shiga ki fito ina jiranki idan kinje ki tsaya naiman wayarki karki fito da wuri.Ya faɗa ya na kawar da kansa daga gareta ganin ta kafeshi da banyan idanunta. Kallonsa ta yi ganin har yanzu fuskarsa a haɗe ta ke da ga ɗan abun da ya faru. "Wai wannan haɗe fuskar na meye dan Allah? Na baka uzuri nafa, please dan Allah muje tare wallhi ni kunya zuwa ni ɗaya nake yi please honey. Ta faɗa ta na kamo hannun angon nata cikin shagwaɓe murya. Kallonta ya yi ganin yanda ta ƙara haske ga y'ar rama da yagani a jikinta. Sosai ya ke lura da yanayinta kwana biyu ganin duk ta canja, hakan ne ya sa ya ce dole sai sunzo asibiti domin yanayin nata ya na bashi mamaki. Yana son matarsa sosai kaman yadda yasan itama tana sonsa, sai dai ya lura saboda zuwa asbintin nan da bata so ne yasa take son ɓata masa rai! Badan shine ya matsu da zuwa asbintin nan ba da ba zai shiga ciki ba. Kuma yasan tunda har ta fara haka tofa ko ya barta ita kaɗai ba zuwa zatayi ba. "Fito muje" shine abun da ya ce ya na cire hannunta a jikinsa sannan ya fita itama ta fito suka jera izuwa cikin asbintin. Kasancewar likitan abokinsane ya sa tun kafin su isa cikin asbintin ya kirasa ya na sanar da shi isowarsu. Koda suka isa gaban likitan bayan sun gaisa Adam ya fara masa maganar abun da ya kawo su. "Ta yi fari ga wani irin taurin kai da takeyi yanzu ga rama idan na tambayeta ta ce wai ita lafiya ta ke, abun da yafi bani mamaki ma shine yanzu abu kad'an za'a mata ta fara masifa, ƙunci kamar ba itaba, to tun ba yau ba nake mata maganar muzu asibiti taƙi, sai yanzu na samu ta yarda, inaso a dubata idan ma ta kama gado za'a bamu to. Likitan yayi dariya ya na faɗin babu batun bada gado in sha Allah abun arziƙi ne. Koda likitan ya sa tayi fitsari domin...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters20
premium15
06

Chapter 6

Premium
Updated a year agoAvailable now
07

Chapter 7

Premium
Updated a year agoAvailable now
08

Chapter 8

Premium
Updated a year agoAvailable now
09

Chapter 9

Premium
Updated a year agoAvailable now
10

Chapter 10

Premium
Updated a year agoAvailable now
11

Chapter 11

Premium
Updated a year agoAvailable now
12

Chapter 12

Premium
Updated a year agoAvailable now
13

Chapter 13

Premium
Updated a year agoAvailable now
14

Chapter 14

Premium
Updated a year agoAvailable now
15

Chapter 15

Premium
Updated a year agoAvailable now
16

Chapter 16

Premium
Updated a year agoAvailable now
17

Chapter 17

Premium
Updated a year agoAvailable now
18

Chapter 18

Premium
Updated a year agoAvailable now
19

Chapter 19

Premium
Updated a year agoAvailable now
20

Chapter 20 end

Premium
Updated a year agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play