FreeArewaPen original
WA GARI YA WAYA
- 1views
- 54chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Marubuci ba makaryaci ba ne
Sample · Babi na ɗaya
WA GARI YA WAYARubutawaMARYAM IBRAHIM LITEE(labarin zaman kishin mata hudu wanda ake ragargaza kishi a gwangwaje abun sai wanda ya karanta.)Chapter OneSai da ƙarfe ɗaya muka shiga kaduna,kayan kwalliyata na ciro na kuma gyara fuskata,Na goggoga turaruka a jikina.Ina nuna ma direba hanya muka isa har gidan,Horn direba yayi,ina niyyar sanar ma shi ba maigadi ya saurara,aka wangale get ɗin,wani wanda ban taɓa gani ba sai a yau,shi ya buɗe,ya kuma iso wurin yana tanbayar wurin wa muka zo.Ni na yi mishi bayani,haƙuri ya shiga bani kafin ya soma gaishe ni.Motar ta kunna kai cikin gidan,Maigadin ya biyo mu da sauri,na fito ina kallon yanda aka ƙara gyara gidan,taɓe baki nayiƙila sanda zai yi amarya ya yi gyaran.Direba ya shiga fito min da kayana,maigadi ya kira Garba me wanki wanda shi na bari kafin tafiyata Lagos.Kuɗi na ciro babansu laila ya bani da naje yi mishi sallama,ya ce ba lallai ina d...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.