FreeArewaPen original
LABULE...Asirin mai daki
- 1views
- 49chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
#Muslima #LubnaSufyan #Daughter #Wife #Mother #Writer #ArchitectInTheMaking #Pa #Tea #Naruto #Glasses #Hijabee Facebook: Lubna Sufyan Instagram: LubnaSufyan ***: *** Idan har ka taba k'aruwa da littafina ta kowacce siga, ka tayani rokon Allah da ya yafe...
Sample · 1
#LubnaSufyan ✨#WomenOfWords#*** (***)Littafin nan na kudine akan #1k kacal, zaizo a manhajar *** ne kawai 20/06/2025 In Shaa Allaah, bayan mun kammala shafukan dandano.Zaku iya biya ta: 9035723778 Opay, Lubabatu Sufyan.NAGODE.*LABULE...Asirin mai daki1"Wacece Maryam Sa'id?"Tana aji uku ne taci karo da wannan tambayar a cikin slam book da ake ta zagayawa dashi tsakanin 'yan ajin, haka suka dinga kallon juna ita da littafin nan, saboda ita dai tun asali ba gwanar bada labari bace ba, ko film ne ta kalla in kace ta baka labarin abinda ya faru saita rasa ta inda zata fara, akwai lokacin da suke kallon wani indian series mai suna "saloni ka safar", haka suke binshi kafa da kafa, in babu wuta za'a kunna generator, kamar wanda akayiwa asiri. Wani episode mai zafi akayi, duk basa nan sun tafi wajen sunan matar Khalifa da ita ba'aje da itaba saboda tana karambau, haka suka...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.