FreeArewaPen original
MEEYRAH
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · The beginning of the journey
MEEYRAH 🌼 YOUNG TALENTED WRITERS ASS.✍🏾 STORY AND WRITTEN BY: YOUNG NOVELIST (Shalelen Nimcyluv🥰) DEDICATED TO:NIMCYLUV(ROLE MODEL)Typing.....✍🏾CHAPTER 1&2 Yanayin ya kasance lokacine wanda ake zafi musamman arewacin Najeriya kasancewar ana cikin watan Afrilu, babu wani waje wanda zaka shiga kaji sanyi a wannan lokacin saidai idan kana cikin waje mai iska wacce ta kasance ƙirƙirarriya, a irin wannan lokacin mutane da dama suna shiga cikin hali na rashin lafiya da kuma rashin jindaɗin rayuwa. Tsaye take tana kallon yarinyar wacce take durƙushe gabanta cikeda jin haushi ranta kuma a ɓace ta ce "Kin san Allah Meeyrah ranki zai yi mugun baci, shin kin tashi kin had'a kayan nakin ne ko kuma sai na miki tsinannen duka? Meeyrah tayi narai narai da Ido nan da nan hawaye ya fara zarya akan fuskanta cinki kuka tace "Yadikko don girman Allah kiyi ha...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.