FreeArewaPen original
MUTUM DA ƘADDARARSA
- 1views
- 64chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Marubuci ba makaryaci ba ne
Sample · Chapter 1
MUTUM DA ƘADDARARSA(Labarin Bilkisu mai gadon zinare)Na MARYAM IBRAHIM LITEECHAPTER 1Ƙarfe takwas na safiya ranar da ta zam saura kwanaki bakwai ne a ɗaura auren Malam.Kwance nake a ɗakina lamo, Amir na bisa jikina wani zazzaɓi nake ji yana shirin rufe ni a haka yaron kishiyata Hajja mai suna Adamu ya shigo ya riske ni."Baba yana kiranki a ɗakinsa."Kai na ɗaga ban yi magana ba sai miƙewa da na yi, hijab ɗi na da ban daɗe da cirewa ba na sanya nan na bar Amir don ya yi barci.Na isa ɗakin Malam da ke jikin nawa, yana zaune kan katifarsa da ke tsakar ɗakin kan darduma da na gani shimfiɗe na kai mazaunaina ina ƙara gaishe shi ba mu ƙare gaisuwar ba uwargida Hajja ta shigo ita ma ɗan nesa da ni ta zauna a ƙasa.Turamen zannuwa biyu ya gabatar mana da kuɗi dubu goma goma ya ce na faɗar kishiya, tare da bayanin yau zai kwashe kayan ɗakinsa za a mayar mishi bene inda amarya za ta zauna don haka m...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.