🔥💀 *TSIBIRIN MAYU* 💀🔥
Daga jin sunansa ka riga ka fahimci akwai *guguwar balFree

ArewaPen original

HorrorFreeCompleted

🔥💀 *TSIBIRIN MAYU* 💀🔥 Daga jin sunansa ka riga ka fahimci akwai *guguwar bal

  • 1views
  • 2chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

_PRETTY SK ce_ *"I am a writer — not for fame or fortune, but because I find purpose in breathing life into stories that touch the heart and awaken the soul. My tales carry lessons, love, secrets, and unspoken dreams. Through writing, I create a world where pain finds healing, l...

More from @prettys01

Sample · Page3️⃣⏩4️⃣

*CHAPTER THREE ⏩ FOUR*Bayan ta tashi daga barcin asuban, parlour ta nufa in da babu kowa tasan Maa na islamiyya dan tana karantar da matan aure. Dad ma ya fice dan ko motarsa babu a harban gidan, tea ta haɗa ta zauna a parlour ta na sha, dan ba ta haɗawa da komai, tinanin ɗaya ne tak ya ishe ta na aikin gida, domin sati da Lahadi tana shan aiki, so take ta kuma aikata irin yadda ta yi wancan satin, dan haka tana gama sha ta kulle ko ina, ko ina ya yi duhu, sannan ta zauna a tsakiyar parlour, sai dai ta mance mai ta faɗa wancan karan, tsaki ta ɗan ja, tana miƙa wa tare da kunna globe tana ɗaga labulaye. Tana juyowa ta tsaya cak, dan ganin ko ina tsaf, zaro idanu ta yi, tana bin ko ina da kallo, take ta nufa room ɗin ta, shima tsaf har da kayan da ta cire jiya babu akan bed ɗin. Murmushi take ta saki, ta nufi part ɗin Maa shima ƙal, har da bayin, sai ta shiga kitchen, harda wanke-wanke duk...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters2
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play