FreeArewaPen original
ZAKIYYA Matashiya mai juyayyiyar Kaddara
- 1views
- 53chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Marubuciya ce
Sample · 1
ZAKIYYAShafi na farko. ‘Yan mata guda uku ne suka sauka cikin Napep; ko wacce na rike da leda, suka kutsa cikin matsakacin gidan dake gefe. Da sallama suka shiga, kowacce ta zauna a kan tabarmar da aka shimfida a tsakar gidan tana ajiye mayafi bakinsu na furta “wayyo!” saboda zafin rana da ake zuba wa. Matar da ba zata haura shekara arba’in da biyar zuwa da shida ba ta fito daga d'aki ta soma magana cikin fad'a: “Ku yanzu kun kyauta kenan? Kusan awa uku kenan rabon ku da gida? Yanzu da ubanku ya dawo sai ya sauke min buhun rashin mutunci akan ku ko?” Ta k’arasa maganar tana watsa musu mugun kallo. Kallon juna sukayi ko wacce da murmushi akan fuskarta sukace. "Sorry Hajiya Mama munyi laifi ayi mana aikin gafara, amma gaskiyar magana a wannan sati fa dole Baba zai yi hakuri damu. Biki a gidan wasu ma muka baza capacity bare a gidan mu? Kawai a ɗaga mana kafa Hajjaju Mama.” Suka fa...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.