FreeArewaPen original
Namiji Ƙanin Ajali (Book 01)
- 1views
- 16chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter -- 01
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai"**Namiji Kanin Ajali **=Page 01Farko "Ni na fita sai na dawo, ki duba gefen katifa akwai kudin cefane,ni na wuce"Ko kafin na ɗago kai har yaja mashin ɗin sa yayi gaba, na girgiza kai nayi murshin takaici, dan nasan acikin biyu za'ayi ɗaya ko bai ajiye ba ko ba abin arziƙi ,cigaba da aiki na nayi na watsar da tunanin dake kunno kai cikin ƙwaƙwalwata, na kammala wanke-wanken da nake yi nayi shara na goge ledan ƙasa ya ɗau ƙyalli na kunna turaren tsinke dana siya jiya tsinke uku dan bana son ƙazanta ko kaɗan,dan wasu sai kaga dan suna cikin talauci ko wani hali na rayuwar aure ko makamancinsa sai su zama ƙazamai na rashin tushe,har lokacin Husna bata farka daga baccin data koma bayan nayi mata wanka hakan yasa na fito na nufi ƙofan Inna Lami hanya muke gaisawa da sauran matan gidan kasancewarsa babban gida ne mai ɗauke da mutane kala-kala da haka ƙaras...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.