FreeArewaPen original
Baiwa ce Return
- 1views
- 22chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
A writer with a good word Alkalami yafi takobi
Sample · 43-44
Eh ! Kina raina ako dayaushe kinsan da cewa tun kina karama nake tare dake taya yanzu zanbarki?Koda zaka iya rasa ranka??? Tafurta cikin mamakiKoda kuwa zan iyayin haka sabida ina sonki har cikin raina .....yafada yana kallontaAhankali tacire hannunta kan nasa tana masa kallon mamaki amman kuma ba shakka batayi shakkan dayafadi haka ba sabida tasan yana da hankali yataimaka musu ba kadan ba tun tana karama yana kula da ita baikuma taba cewa sabida yaga mahaifiyarta batanan zaice zaimata abunda bai kamata ba. Sunkuyar da kanta tayi gurin ne yadau shiru kafin yasata agaba ta cinye taas yanajin alaman akwai wanda zaizo ya dauki kwano ya shafa kanta alaman ta kuka da kanta dasauri yabar gurin zuciyansa a tsorace...Yana tafiya yana tunani yasan cewa moolah tayi wayo yanzu amman shin ko tasan mey ake cema so???? ... yana tafiya tayi shiru tana rarrrami da ido maganan shafiq n...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.