MALL HUBBFree

ArewaPen original

RandomFreeOngoing

MALL HUBB

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · MAL HUBB

*💞MAL HUBB*💞01Khadija Umar Abdullahi     ( Oum Sharifat ce)🤙🏼📚*JARUMAI WRITTERS ASSOCIATION TAKEN MU ALƙALAMI YAFI TAKOBI*📚بسم لله الرحمن الرحيم Khadija! Khadija!! Khadija!!! wata dattijuwa take ta ƙwala kira daga tsakar gida , jin shiru yasa ta miƙe ta shiga wani ƙaramin ɗaki dake kusa da ita , budurwa ce zaune kan katifa ta ƙurawa wayar dake hannun ta ido ko ƙiftawa batayi. a tsaye matar ta tsaya tare da riƙe haɓa tana kallon budurwar dake gaban ta. cike da takaici ta sake  ƙwala mata kira da ƙarfi ranta ya kai ƙololuwa wajan baci.A firgice budurwar ta  ɗago ta kalli matar da ke tsaye a kanta cikin in ina ta fara mgna """ um um umma ""kallon banza wacce ta kira da umman tayi mata sannan tace """ wato ke ban isa na fada miki kiji ba ko? kullum kika saka waya a gaba bakya jin kowa bakyajin komai ko? To bani wayar" umman ta faɗa tana miko hann...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play