JININ JIKINAFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

JININ JIKINA

  • 1views
  • 7chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Dr Zarah Ahmad Shararriyar marubuciyar romantic love Hausa novels.

More from @autaralheri

Sample · 1&20

[11/3, 8:46 AM] Asa Dub Studio: 🩸🩸🩸 *JININ JIKINA*🩸🩸🩸 ❤‍🔥HOT LOVE STORY ❤‍🔥     *AND ROMANTIC*🩸🩷      *JININ JIKINA BY AUTAR ALHERI* ✍️ 🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸WANNAN KABCEN ZAZZAFAR SOYAYYAR BANCE KOMAIBA SEDAI KARKU BARI ABAKU LABARI DOMIN YAWUCE DUK YADDA ZAKUYI TUNANI. AKABTA KAWAI💃❤‍🔥❤‍🔥❤‍🔥❤‍🔥❤‍🔥❤‍🔥❤‍🔥❤‍🔥❤‍🔥BOOK 1page 1 & 2*SHIN KOKUNSAN A KWAI WANI TSARI DA AKE BAWA MUTUN ARO KUƊI KIMANIN NERA DUBU ƊARI BAKWAI(700K)??? KUMA BABU KUƊIN RUWA KO DANFARA ACIKINSHI*🤔HUMM TO IDAN BAKU SANIBA KUSANI YAU,Akwai tsarin nawani kasuwanci dayake kawowa mutane kuɗi kuma manyan kuɗaɗe wlh Allah bawai ƙananun kuɗi ba, wanda manyan yan kasuwarmu dama ma'aikatan gwamnati ke taƙama dashi, kusani wannan tsarin ba kamar kowanne tsari bane wanda suke karɓar kuɗin mutum online wannan baya karɓar kuɗinka sedai ma yabaka, jama'a kufarga kusan minene 52U dakuma abinda yazo mana dashi kafin kuyanke hukunci. Yadace mutausayawa kanmu da family mu, kutsaya da kafafunta mu..ga duk me muƙatar shiga wannan tsarin ze iya tuntuɓar wannan nomber 👉 ***. Allah yasa mudace.🙏"Acikin babban Birnin Maiduguri kabilar shuwa, "zaune yake agaban wata matashiyar budurwa wadda tarufe fuskarta da niƙab, yanayin zamanda yayi ya isa kafahimci cewar wani abunne yake nema ido rufe, cikin tsantsan kwantarda kai da neman cikar burinshi yace "dan Allah kitemaki rayuwata kisani kece JININ JIKINA sam bazan isa jure rashinkiba atare dani kidaure kikarɓi soyayya ta agareki domin kiyi jahadin ceton rayuwata, yafaɗa idonshi na cikowa da ƙwallah....shanyanyun idanuwanta kawai tazuba mishi masu matuƙar haske da ɗaukar hankali amma bata furta koda kalima ɗaya ba, kusan minti 15 suna ahakan kafin tajuya kamar wata tarwaɗa zatabar wurin...hankali amutar tashe wannan saurayin yamiƙe dasauri yana faɗar "karki barni dan girman Allah kitemaki rayuwata karki nisanta ni dake kitsaya dan Allah, yafaɗa yana biyeda ita adede lokacinda takawo wani ɗan kwarido, tsayawa tayi tare da jiyowa tana kallonshi sekuma tasaki ƙaya taccen murmushi wanda zaka fahimci hakanne kawai ta ƙwayar idonta, daga Hakan kuwa tayi shigewarta,,,,yun ƙurawa yayi cikin zafin nama zebita kawai Seya farka daga nannauyan baccin ɗaya ɗaukeshi. Azabure yamiƙe zaune tareda dafe kanshi dayakejin kamar zetsage,,shiru yayi yana tunano abinda yagani acikin baccinshi wanda ba yaune karo nafarko daya farayinshi ba sedai izuwa yanzu abin yafara damun ƙwaƙwalwarshi, ɗan ƙaramin tsaki yaja kana yasaka hannu yanayi baya da lallausan sumar kanshi data zubo tarufe mishi fuska atake kyakkyawar fuskarshi ta bayyana me ɗauke da sihirtaccen kyau da ɗaukar hankali, tabbas wannan guy ɗin kyakkyawan mutun ne wanda kallo ɗaya zaka mishi ka alakantashi da turawa...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters7
premium6
02

21&30

Premium
Updated a month agoAvailable now
03

31&40

Premium
Updated a month agoAvailable now
04

41&50

Premium
Updated a month agoAvailable now
05

51&60

Premium
Updated a month agoAvailable now
06

61&70

Premium
Updated a month agoAvailable now
07

71&76

Premium
Updated a month agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play