FreeArewaPen original
YORUBA TRIBE
- 1views
- 17chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Dr Zarah Ahmad Shararriyar marubuciyar romantic love Hausa novels.
Sample · 1&10
[11/3, 12:33 PM] Dr zarah: 🦅🦅🦅🦅🦅🦅🦅🦅🦅🦅🦅💧💧💧💧💧💧💧💧💧💧💧 💧💧 *YORUBA TRIBE*💧💧 (ƘABILAR YARBAWA) Romantic love and sexy story 💋 ❤️New house novel. Daga Alƙalamin abokiyar farin cikinku💃 Dr Yasmeen Ahmad (Autar alheri ✍️)Sabon labari me ɗauke da mabanbantan abubuwa. Kamar dai yadda aka saba. Kumafta kawai.🤩بسم الله الرحمن الرحيم Book 1 Page 1 & 2"Sosai take rusar kuka agan dattijuwar kakar tasu, murya cike da rauni dagaji kasan mamallakiyarta tasha kuka ta gode Allah tace "inno, wlh nagajine da halin Yaa Sultan. Bansan ya yakeso nayiba banaso naje nafaɗawa hallaka Shiyasa nazaɓi na sanar muku kawai idan ma wata matsalar ce kawai Araba Auren domin wlh ni nagaji, yau da kusan shekara uku da au...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.