ABBANAHFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

ABBANAH

  • 1views
  • 30chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Dr Zarah Ahmad Shararriyar marubuciyar romantic love Hausa novels.

More from @autaralheri

Sample · 1&2

🌹🌹 *ABBANAH*🌹🌹    Romantic love & sexy story ❤️💋                 By      Autar alheri ✍️ ❤️Spcial love for daughter and father 🥳🫣🥳❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️🌹❤️ *ABBANAH HE'S MY FIRST LOVE & END*💃💃💃Labarin Abbanah labarine metafe da abubun mamaki nishaɗi tausayi faɗakarwa, sarƙaƙiya, dakuma tsintsar soyayya me birgewa tsakanin ƴa da ubanta.🫶❤️🫶بسم الله الرحمن الرحيم Book 1 free page Page 1 & 2"Please uncle kakiramin Abbana haryanzu bezoba, tafaɗa cikin shagwaɓa muryanta narawa tamkar zatayi kuka domin kuwa duka sauran ƙawayenta duk an ɗauke su itace kawai tarage a makarsntar gaya bataso kowa yazo ɗaukarta koya kawota idan ba abbanta ba... ɗagowa malamin nasu yayi ya kalleta, yarinya ƙarama ƴar kimanin shekaru 14 aduniya amma sangar tacciya tagaban kwatance. Kyakkyawar gaskece Masha Allah gata fara tass se dogon hanci tamkar kara akan hancinta, gatada wasu irin idanuwa masu ɗaukar hankali, ba manya bane sosai, Hakama baza'a kirasu da ƙananuba, amma idan ka zuba mata ido sosai zakaga kamar ida nuwan nata ba Dede sukeba, sedai kuma ahakan lafiyarsu ƙalau, sedai tsabar fitina da yadda take sarrafasu ne yamaidasu Hakan..ajiyar zuciya yasauke, kafin yace "to barana kirashi, yafaɗa yana ɗauko wayarshi tareda dannawa abbanta kira, domin Allah ya sani yana mugun son wannan yarinyar sedai aganinshi tayi karama da ashe ana sonta a wannan shekarun nata. Seda yayiwa abban nata kusan kira huɗu be ɗagaba, kafin ya haƙura yajuyo yana kallonta kana yace "kiyi haƙuri *NAJLAH* abbanki be ɗaga wayanaba maybe yana wani abinne kona kaiki gidan kinaso? Baki taturo gaba tare da juyawa kawai tafice daga office ɗin batareda tacemai komaiba..da kallo yabita harta ɓacewa ganinshi yana kallon yadda faffaɗan ƙugunta ke juyawa tamkar da gayya take juyashi, ahakanma wai bata fara zama budurwa ba to inaga tazama cikakkiyar mace? Runtse idonshi yayi tare da dafe zuciyarshi yana addu'ar Allah ya mallaka mishi wannan yarinyar idan rabonshice.Afilin watsarsu Takoma tazauna tare da haɗe kai da guywa tafara rera kuka tamkar wata jinjira domin tafarajin tsoron jimawar abban nata.AlNAJ. hospital wani babban mutunne kesafa da Marwa acikin wani tanganemen office wanda yagaji da kyau da tsaruwa, sosai yake sintiri yakasa zaune Hakama yakasa tsaye, mutun ne wanda zekai kimanin shekaru 51, aduniya, sedai Hutu da nera dakuma kyawun halitta sunɓoye shekarunshi, kyakkyawan mutun ne ajin farko, black handsome man, me ɗauke da ƙirar karfafan maza, yanada kyau na gaban kwatance domin ga dukkan alamu kamar yaso yafi najlah kyau sedai bambancin kalar fata kawai, yanada dogon hanci da dara daran idanuwa wanda kallo ɗaya zaka mishi ka ɗauka bacci yakeji...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters30
premium27
04

7 & 8

Premium
Updated 4 days agoAvailable now
05

9 & 10

Premium
Updated 11 days agoAvailable now
06

11 & 12

Premium
Updated 11 days agoAvailable now
07

13 & 14

Premium
Updated 9 days agoAvailable now
08

15 & 16

Premium
Updated 9 days agoAvailable now
09

17 & 18

Premium
Updated 7 days agoAvailable now
10

19 & 20

Premium
Updated 8 days agoAvailable now
11

21 & 22

Premium
Updated 9 days agoAvailable now
12

23 & 24

Premium
Updated 9 days agoAvailable now
13

25 & 26

Premium
Updated 17 days agoAvailable now
14

27 & 28

Premium
Updated 17 days agoAvailable now
15

29 & 30

Premium
Updated 8 days agoAvailable now
16

31 & 32

Premium
Updated 8 days agoAvailable now
17

33 & 34

Premium
Updated 14 days agoAvailable now
18

35 & 36

Premium
Updated 19 days agoAvailable now
19

37 & 38

Premium
Updated 14 days agoAvailable now
20

39 & 40

Premium
Updated 14 days agoAvailable now
21

41 & 42

Premium
Updated 14 days agoAvailable now
22

43 & 44

Premium
Updated 19 days agoAvailable now
23

45 & 46

Premium
Updated 14 days agoAvailable now
24

47 & 48

Premium
Updated 14 days agoAvailable now
25

49 & 50

Premium
Updated 14 days agoAvailable now
26

51&52

Premium
Updated 14 days agoAvailable now
27

53&54

Premium
Updated 14 days agoAvailable now
28

55&56

Premium
Updated 14 days agoAvailable now
29

57&58

Premium
Updated 9 days agoAvailable now
30

59&60

Premium
Updated 11 days agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play