FreeArewaPen original
KOMAI YAYI FARKO...
- 1views
- 39chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Marubuciyar littafin hausa
Sample · 1
*KOMAI YAYI FARKO...*Book 1.Na©®Rahma Kabir MrsMG.Page 1.Sarac Stars R Pen...✍️*Labari ne da wani ɓangare ya faru da gaske, wani sashi kuma na kirkireshi da kaina dan ƙawata labarin, dan haka sai da na samu sahalewar rubuta shi daga mai labarin kafin na fara, wataƙila yayi iri ɗaya da labarinki ko wata 'yar uwarki to arashi ne, fatana in isar da saƙo da faɗakarwa a cikin nishaɗi.**Gargaɗi*_Ban yarda a juya mini labari ba ko ayi afmani da wani ɓangare na labarin, ko a ɗaura min shi a wata kafa ta media ba tare da izini na ba, sannan ina gargaɗi ga masu cire sunana a cikin labarina su saka nasu tare da sakinsa a shafinsu, a bar mini sunana tare da barin rubutuna a yadda yake, da fatan za a kiyaye_*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM* *****FARIDA.Aure mai saka natsuwa da farin ciki ya kuma danƙa kambun 'yanci ga duk wata 'ya mace a hannunta wacce ta samu kanta a ɗakin mijinta. Kamar dai ni Fari...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.