FreeArewaPen original
Rudin Zamani
- 1views
- 61chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
Author’s NoteBismillahir Rahmanir RahimWannan littafi kirkirarren labari ne. Duk wani kamanceceniya da sunaye, mutane, ko abubuwan da suka faru, its nothing intentional but just coincidence.Zaune take a driver’s seat tana kallon qawar ta dake fama da rigar ta da ya hana ta shiga mota, fuskarta cike da gajiya da rashin jin daɗi. Sauran kawayen ta dake zaune a bayan motar, kowacce na zaune a jirkice, looking very discomforted, ana ganin rashin jin daɗi a fuskokinsu.Fita Samha tayi ta zagaya dayan gefen inda kawar ta ke tsaye, yan biki na ta wucewa, mutane na kallonsu. Samha tace, tana girgiza kai da tausayi:“Yanzu meye amfanin irin wannan dinkin? Kin san ba zaki saki jikin ki a ciki ba… ji yadda duk kika matse ki, kin takure wuri daya.”Haushi Nadiya taji, ta hade fuska, harda turo baki gaba tace:“Look Samha, if you know you are here to help, then do that and stop yelling at me like yo...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.