WATA RAYUWAFree

ArewaPen original

RandomFreeOngoing

WATA RAYUWA

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Reader

More from @annafiyo

Sample · 2-3

*WATA RAYUWA*  _BY ZAYNAB ABDULRAZAK_*PAGE 2-3*Goge idanunta tayi sannan ta kama hannun Mamie ta Fara kokarin tada ita, Cike da karfin Hali Mamie ta mike tare da goge hawayen da ya bata mata fuska tana kakalo murmushin dole. ya isa haka amma Mamie banji ciwo ba kalli natashi da kaina ,Dan bigewa nayi da kujera". kallanta amatullah take cike da tausayawa da Kuma jinjina Halin Mamie a koda yaushe abba ya daketa bata fushi ko nuna laifin sa,  kullum Yi take kamar ba abinda yake faruwa tsakaninsu. Kama hannun Mamie tayi ta kaita har dakinta ta zaunar da  ita a bakin gado, wani dakine da idan ba an fada maka ba bazakace a Nigeria dakin yake ba tsabar yadda yayi kyau royal bed NE da kayan da suka amsa sunan kayan daki a ciki,masha Allah fadar kyawun dakin ma bata lokaci ne dan kyawun da dakin yayi abin ba a cewa komai, .fice wa tayi daga dakin bayan mintuna kadan ta dawo da...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play