RAYUWAR MARYAMAFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

RAYUWAR MARYAMA

  • 1views
  • 10chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Part 1

RAYUWAR MARYAMA BY AISHA HAMZA*                _CHEFMUAYSH_                                                 22/9/2023   Bismillah da sunan Allah mai rahama mai jin kai wannan 📖✍️ littafi rayuwar Maryama na kirkireshi ne domin abubuwa da yawa duk da cewa zai iya kamanceceniya da rayuwar wani ko wata amma ni ba rayuwar kowa na kwaikwaya ba nayi ne domin fadakarwa da kuma nishadantarwa domin rayuwar Maryama rayuwa ce wadda yawancin abinda yake faruwa kenan a zahiri a rayuwar mu ta yau da kullum a wasu gidajen   _Na sadaukar da littafi na ga ƴan uwana mata Anty surayya Anty shamsiyya Anty zainab yaya Ummi yaya Maryam yaya Safiyya sai ƙannena Jamila da ƴargwal rukayya da husna Khadijah da Halimatu_~Book ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters10
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play