FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Dr Zarah Ahmad Shararriyar marubuciyar romantic love Hausa novels.
Sample · 1 & 20
[12/3, 11:32 AM] Autar alheri ✍️: 🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽 🧜♀️🧜♀️🧜♀️🧜♀️🧜♀️🧜♀️🪽🪽 *MEJO NAJEEB*🪽🪽(Labari me sark'ak'iya, ban al'ajabi rikici zalunci soyayya cin Amana dakuma romantic 💗)Daga alkalamin Autar alheri ✍️MEJO NAJEEB PAID BOOK NE YANZU MUKE FREE BOOK 1 IDAN MUKA SHIGO BOOK 2 SHINE ZAKI BIYA KARKI KARANTAMUN ABUNA BATAREDA KINBIYANI HAKKINABA MUDDIN KIKA FITARMUN DA BOOK KO KIKAKARANTA BATAREDA KINBIYANIBA KEDA ALLAH.Please idan bakida Aure ko kinkusa aureba karki karanta please ba iskanci bane aciki Amma akwai love sosai da rayuwar ma'aurata. Ina fatar za'akiyaye🙏Wannan book yazone dawani sabon kabce me ban mamaki Amma fa sekagani zaka tabbatar sabida gani yakoriji.BismillahirahmanirahimBook 1Page 1 & 2"Tafiya sukeyi cikin nutsuwa acikin wani Dan jeji daga dukkan alamu Rafi suka nufa konace gulbi inkagansu kamar wasu tagwaye Amma kallo Daya zakamusu kasan cewar batagwaye bane sedai k'awayene na Amana, Sund'anyi tafiya menisa kamun d'ayar tad'ago tana fad'ar Isseta Allah nagaji wai haryanzu bamukaiba Allah nafara gajiya nidai ko mukoma gida kawai na hak'ura da ganin maman taki.....ahankali wadda akakirada Isseta tad'ago da Dara daran idanuwanta tazubawa k'awar tata kana tabude Baki cikin wani Dan iskan sexy voice me masifar ratsa jiki tace "ayya yi hak'uri halima ai munkusa k'arasawa kecefa kikace nagaya mata zakizo kiganta yanzu idan bamuje tareba bazataji dad'iba. Takarasa zancen tana matse hannun halima sosai. Da kallo nabisu dukkansu Jin yadda Isseta ke maganar hausarta Bata bita da kyau sosai dajin yadda bakinta yake baseka tambayaba kasan bafulatanace ta'asali, shiyasa nake kallonsu. Ayadda idona sukayi tozalida Isseta seda nayi jinjinaga uban gijin talikai Daya halicci wannan kyakkyawar budurwar me cikar haiba da Kamala cikakkiyar mace Ako Ina son kowa kin wanda yarasa komai yaji ajikin Isseta abun ba'amagana babban abunda yafi birgeni atareda ita shine Dara daran idanuwanta dakuma sexy voice d'inda Allah yabata domin bawai namijiba macema idan taji voice d'inta se yabirgeta....tobawai Isseta ba halima ma ba'abaya takeba wurin kyau da d'aukar hankali abundai sewanda yagani mekaratu ka misilta kyawun way'annan y'anmatan dakanka musamman Isseta domin duk yadda zanmisilta bezama lallai kufahimtaba asalima semucinye page d'in bamu k'areba.......sunyi tafiya menisa kamun suzo bakin wani gab'ar ruwa masu yawan gaske daga dukkan alamu yankin wani tekune acikin rugar tasu idan anshigo wannan jejin.Tsayawa sukayi awurin halima na karewa ruwan kallo cikin tsoron ganin yawansu yayinda Isseta keta famar doka murmushinda yak'ara fitoda asalin kyauta na fulanin asali.....tsayuwa Isseta tagyara kamun tabud'e Baki cikin sweet voice d'inta tace maaaahhhh. Tafad'a dakarfi yadda duk seda wurin...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.