FreeArewaPen original
GUGUWAR FANSA
- 1views
- 4chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
💋 *GUGUWAR FANSA* 💋*Romantic*💋*Love*🌹*Story*💃*BOOK 1*📚✍️*SADAUKAR WA**STER LADY* *GODIYA*Dukkan godiya su tabbata ga shugaban halitta annabi Muhammad (S.A.W) wan da ya hallaccine ya hallicci dukkan abin dake cikin duniya ,Ina godiya ga Allah suba hanaw wata ala Wanda ya bani baiwa da ikon kawo muku tittattafai dadama ,to ayau ma Nasake samun wata damar da Zan kawo muku kayataccen littafina me suna 💋 GUGUWAR FANSA 💋. *KIRKIRA*Littafin 💋 GUGUWAR FANSA 💋 kirkirarene Kuma littafin 💋 GUGUWAR FANSA 💋 yana farune agaske ba hasashe bane Ina fatan ga duk wadda ta sani damar karanta littafin taga yayi shige da rayuwarta toh a rashin sanine,Kuma duk wadda taci Karo dashi ta karanta toh tayi kokari ta Yi amfani da abin da littafin ya fadakar akai. *NOTE*&...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.