FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Dr Zarah Ahmad Shararriyar marubuciyar romantic love Hausa novels.
Sample · 1 & 10
[12/30, 7:22 PM] Asa Dub Studio: 💃 *BIG LADY'S*💃. (Romantic S & L. Novel)Paid book. Page *Gargad'in me mahimmanci akan Wannan Novel. ""idan kinsan keba babbar mace bace karki karantamun novel sabida bazan d'auki k'ananan maganaba akai bana Yara bane please*1 & 2 _________zaune suke cikin babban wurin shak'atawa dake k'asar Japan manyan matane naji dafad'i ko wacce zatakai kimanin shekaru 27 sunsaka kayan mak'ulashe atsakiyarsu gefe Kuma tukunyar shisher ce agabansu biyu daga cikinsu ke zuka.....ruwane kwace a tsakiyar filinda suke masu garai garai se d'aukar Ido sukeyi.......way'annan manyan matan kyawawane nagaban kwatance do...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.