YASMEENAH....Free

ArewaPen original

Science fictionFreeOngoing

YASMEENAH....

  • 1views
  • 2chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Hey Besties, it's your girl Khadeejah Bint Ismail, I goes by the name Deejasmah writer. I am a Nigerian writer, storyteller and advocate. My craft found me when I was just a lonely, clueless girl with many stories to write. I don't just write, I craft dreams, imaginations and mem...

More from @deejasmah

Sample · PROLOGUE

YASMEENAH Khadeejah Bint Ismail ( Deejasmah)YOUNG TALENTED WRITERS ASSOCIATION (YOTA)*** @deejasmah15Arewabooks @deejasmahBakandamiya @deejasmahPROLOUGE (THRILLER)Rungumeta ya yi ta baya yana lumshe idanunsa da sukai masa laushi, a hankali bugun zuciyarsa ke sauyawa yana doka masa da ƙarfi kamar zata ratso tsakiyar ƙirjinsa ta fito. Ƙamshin turaren nata; ya ƙara taimakawa wajan sakar masa da gaɓɓan jiki, wasu gasusuwa na mimmiƙewa a saman fatarshi, ya ɗan riƙota da kyau yana kusanta ta da jikinsa cike da nutsastsan yanayi na so. Shagwaɓe fuska ta yi ƙyakƙyawan murmushi shimfiɗe a fuskarta ta ce "Good morning Noorie" “Morning" Ya amsa yana juyo da ita. A mugun tsorace ya sake ta yana mai cewa " who are you?".Da mamakance ta kalleshi tace " Noorie!!", jifanta da wani mugun kallon da ya sanya hanjinta hautsinewa yana mai cewa " don't call me that!, where's my wife?". Baki ta bud'e zat...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters2
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play