👑 MASARAUTAR ALHAMRA 👑Free

ArewaPen original

RandomFreeOngoing

👑 MASARAUTAR ALHAMRA 👑

  • 1views
  • 6chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

I'm Asmeetah Writer

More from @asmeetahwriter

Sample · Chapter 1

*👑 MASARAUTAR ALHAMRA 👑* _🪄 Gidan Mulki, Iko da Sirrin Zuciya 🪄_✍🏽 By ASMEETAH WRITER~Hasken Jajirtattu~💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️*(J.W.A)*_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.   ```JARUMAI WRITERS TEAM``` ⚠️ SANARWA MAI MUHIMMANCI ⚠️Wannan littafi dukiyata ce a matsayina na marubuciya.⚖️ Ba a yarda wani ko wata ya:kwafagyarasauyako amfani da wani sashe na wannan labariba tare da izini na kai tsaye ba.Duk wanda ya saɓa, alhaki yana kansa..📢 SANARWA GA MASOYAN KARATU 📢Daga yau, za a fara turo sabon littafina:🔥 MASARAUTAR ALHAMRA 🔥📌 COMMENT SECTION an tanada shi ne domin:sharhira’ayitattaunawa akan littafin kawai❌ Ba a yarda:turo linktallako turo wani littafi a comment section▶️ DON BIYO DAGA FARKO 👇🔗 *** Channel:*** Comment Section Group:*** ArewaPen:https://arewapen.com/u/asmeetahwriter📖 ***:*** YouTube (Audio & Reading):*** Contact:***📅 FARA TURA BOOK:🔥 01 — 01 — 2026 🔥📘 BOOK ONE            ```MATAKIN FARKO``` CHAPTER 1️⃣  *بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ*A tsakiyar wannan ƙaton almara, an gina babban fadar sarki. Ginin da kansa wata shaida ce ta mulki, komai an yi shi ne don nuna girman iko...Cikin wannan Fada, a babban ɗakin mulki, an ajiye kujerar sarauta wanda sai da aka narkar da dubban Ton na Zinare kafin aka gina ta, tana haskaka dukkan ɗakin da haske mai yalwa.A kan wannan Kujerar izzah, Sarki NOURDEEN yake zaune.Yana sanye da rigar sarakuna mai nauyi, wanda aka zana masa Gwal mai yawa a jiki. Amma abin da zai sanya ko wane mutum ya daskare a mazauninsa shine kansa da jikinsa ba siffar mutane yake ɗauke da ita ba.Tsayayyen mutum ne, amma kansa da fuskarsa irin na Basaraken Zaki ne!..Gashin zakin ya rufe wuyansa da ƙirjinsa, yana kwance har zuwa kan rigarsa. Ya sanya hular sarauta mai ƙayatarwa a kansa, wanda ya ƙara bayyana girman Ikon Sa na halitta. Wannan siffar zaki ba halitta ba ce, tsafin Iko ne mai zurfi da ya yi domin ya tabbatar wa duniya cewa, Shi ba mutum bane, shi ne MULKI!.Wannan tsafi an yi shi ne don ya dasa tsoro da fargaba a cikin zukatan dukkan mutanen Alhamra City da ma duniya gaba ɗaya. Ba wanda ya taɓa sanin Ainahin kamannin Sarki...Ba mai izzar da ya isa ya haɗa ido huɗu da Zaki Nourdeen.Idan ka yi kuskuren haɗa ido, ba za ka sake yin bacci cikin daɗin rai ba. Saboda kwayar idanunsa ba ta mutane ba ne, haske-haske take fitarwa wanda ke iya kama ruhin mutum mai laifi cikin sauƙi.Sarki Nourdeen yana zaune cikin wannan izz...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters6
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play