FreeArewaPen original
BAFULATANA🐄
- 1views
- 41chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
🐄BAFULATANA🐄 Z.M~CHUBAƊO✍️بسم الله الرحمن الرحيم Wannan littafin tsohon littafine, na rubuta shi tun 2015. It marks the beginning of my journey as a writer😊.Page: 1_GYAMBU (TARABA STATE)_Tafiya suke a cikin daji tare da shanunsu cikin ayari, wata matashiyar yarinya ce wadda ba zata wuce shekaru goma sha hudu ba sai kuma dattijon dake kusa da ita da alama dai mahaifin ta ne.Cike da damuwa yarinyar ta daga kai ta kalli mahaifinta ta ce,"wllh Baffa nagaji kawai ka tafi Gida idan na huta zan taho tareda sauran shanun." ta Ƙare maganar tana karyar da kanta cikin marairaicewa.Tunda ta fara magana Baffah ke kallonta sannan Yayi murmushi ya ce,"to mamana amma kar ki bari duhu yayi miki cikin daji ki kula sosai."A hankali ta ɗaga kanta ta ce,"to Baffah." Shafa kanta yayi sannan ya juya ya Kama hanyar gida Ya barta a dajin tareda Dabbobin, ƙura masa idanu tayi tana kallon...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.