FreeArewaPen original
Masarautar Zazzau
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Barka da zuwa shafin HAUWA'U MUSA YELDU. Inkiya 👑Queen Jiddah. Writer of the Book MASARAUTAR ZAZZAU. Ina fatan za kuyi following ɗina, alfarmar Muhammadur Rasulullahi (s.a.w)🙌✨🌍💃
Sample · Chapter 1
👑 MASARAUTAR ZAZZAU👑LABARI MAI DOGON ZANGO WANDA YA KUNSHI MASARAUTOTI GUDA UKU, WA'YANDA KE CIKE DA KALUBALI, TSAFACE TSAFACE, YA'KE YA'KE SA'ANNAN YA SHAFI RAYUWAR LARABAWA TARE DA MAKAUNIYAR SOYAYYAH💕Ka tabbatar ka biya Naira dari Biyar N500 kacal domin karanta wannan littafin ba tare da ha'kkin kowa a kanka ba, ba zance ban yafe ba idan ka karan ta domin soyayya ce ta kawo haka sai dai zanso abiya ni ha'kkina ko domin wahalar da nasha da kuma kalubali wajen rubuta wannan littafin.Acc No: 0686693377 GT BankHAUWA'U MUSA YELDUOR*** monie pointHAUWA'U MUSA YELDU.Shedar biya ta wannan layin👇👇*** or ***.Allah ya baku ikon biya Ameen😘😘Ba zance littafi na yafi na kowa ba domin ni kaina nasani ba akaina aka fara rubutu ba kamar yadda ba za'a kare akaina ba, sai dai nasan littafin Masarautar zazzau yana dauke da salo tare da wasu sababbin abubuwa wanda zan iya cewa bantaba cin karo da littafin marubucin dake dauke dashi ba.Bance littafi na soyayya kadai ya shafa ba domin akwai kiyayya acikin sa sa'annan dai kamar ko yaushe ni bana Roshing a rubutu na nakanbi komai daki daki domin sauri baya kawo nasara arayuwa face aikin Dana sani.The pen of 👑 Queen Jiddah...✍️Channel link👇👇*** ZAZZAU👑Magical love story💕Story and written byHAUWA'U MUSA YELDU.InkiyaQueen Jiddah👑Pg 01.Bismillahir Rahmannir Rahim.Kamar yadda nafara rubuta wannan labari lafiya,Allah ka bani ikon kammala shi lafiya.*GARGADI!*Gargadi na ko kuma nace jan kunne na shine, ban yarda wani ko wata ,suyi amfani da LITTAFI NA ba, tare da fasaha ta tako wace irin hanya har saida izini na, idan a kayi kuma hakki na kanku! Saboda haka idan kunne yaji hausawa suka ce gangar jiki ma ya tsira👐.JAWABI!Littafi na , na MASARAUTAR ZAZZAU kirki rarren labari ne, kamar yadda MASARAUTOTIN guda uku 3 suka kasance, to haka ma mutanen da ke ciki, da duk a binda labarin yakunsa, ina fatar kun fahimta?.TSOKACI!!! Babban abin mamaki ne gani barewa a tsugune ,kamar yada yake da ban mamaki kare da sadakar nama!!!!. Rubuta labari ,basirah ce!! Kuma fikirah ce!! Sannan baiwa ce!! Wacce ba kowa ke da ita ba sai DAN BAIWAH!!! .Acikin dubbanin al'ummar mu, masu mabanbanta addinai da kuma al'adu,masu mabanbanta launikan fata , ƙalilan ne daga cikin su Allah (s.w.a) ke damƙama wannan baiwar a hannun su!. Rubutu ,rubutu ne, sannan marubuta ma gaskiya ne, sai dai marubutan ma suna suka tara, kamar yadda wani marubucin ya amshi sunan sa!. Domin wata miyar sai a maƙota !! A maƙotan ma sai a wani gidah! Kamar yadda awani gidan ma ,sai a tukunyar da ta amshi sunan ta!.Kamar yadda ɗaru ruwan shekaru suka shafe a baya, 'karni bayan 'karni haka zamani ya rin'ka sauyawa tare da al'adun d...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.