MAKAUNIYAR SAƘAFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

MAKAUNIYAR SAƘA

  • 1views
  • 2chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · SHAFI NA ƊAYA

*🌸MAKAUNIYAR SAƘA🌸*Rubutawa Maryam Anas Brando.(Mom Irfan Writer)MAKAUNIYAR SAƘA.Labari ne a kan wata dambarwa da ke ƙullawa tsakanin wasu da ke da kusanci na kusa.Amma zuciyar su ta makance suka fara saƙa a makance bisa tsammanin za su kai ga gacin cimma muradin juna.Sai dai me lokacin da idanunsu suka buɗe suka ankara da irin babban rami da suka tunkara har ma suka afka ciki.Sai suka ja zare, kowa yana fafutakar shi ya fi cancanta a yi haƙuri a bar wa, sai dai me a kan hanyar hakan a ka gano wani kwai da yake a ruɓe wanda fashewarsa ya bayyanar da wasu sirrika wanda ba a taɓa zato haka suke ba.Lallai duk wani mai karatu zai so jin yadda za ta kaya a wannan labarin.Da zai iya saka ku.Kuka.DamuwaFarinciki.ShauƙiSadaukarwa Cin amana.Saɓa alkawari.Happy new year,Allah ya ƙara muna zaman lafiya a ƙasarmu da duniya baki ɗaya. Follow this link to *** group: ***

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters2
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play