HAWAYEN MARAICIFree

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

HAWAYEN MARAICI

  • 1views
  • 46chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

Sample · 1

By Asmy b Aliyu #January2026#Hausa novel#Family /crises#Love/sacrifice #Love /GradeManya -manyan motoci ne na alfarma  kirar ( bugatti Mistral )guda biyar suka jero cikin unguwar (g r a) dake jahar bauchi. tsadaddiyar unguwa ce cikin jeren gidajen masu kudi kosasshin ya'n siyasa manya-manyan ya'n kasuwa na Nigeria da wajen ta  waya'ndda ake damawa dasu.Kai tsaye wani katon gida naga sunyi parking  tsayawa ,tsara gaban gidan zai daukeni tsayin mintuna biyar ban gama ba.yana da bakin rufi na zamani kalan rufin gidan da get din gidan duka baki ne. Haka a gaban gidan anyi wani irin Rubutu da farin fenti Mai dauke da sunan (   Yusuf mai keke  Estate) horn aka danna,Da sauri maigadi ya wangale katotuwar kofar gidan Kai tsaye motocin suka soma shigowa cikin harabar gidan wani bangare daban suka dosa inda aka kafa manya-manyan Rumfuna dan adana motoci kawai.   Wanda a kalla mota Zata Kai  kwara goma a gurin ,tsawon mintuna  biyu da tsayuwar motar ,da sauri wasu   irin mutane suka fito daya  daga cikin motocin da aka parker.wasu irin mutane   masu wata irin kira ,wandda bature ke kira da( body guard).A kalla zasu kai mutum biyar  cikin sassarfa suka nufi wata  motar .gefen barin dama dayan yasa  hannu ya bude marfin motar .   Wani hadadden guy ne naga ya fito daga cikin motar yana cikin fararen kaya sol da kuma babbar Riga ya kafa hula akan sa haka kuma ya manna bakin  glass  a idonsa mai duhun gaske wandda ba'a hango kwayar idanun sa rufaffun talkami ne a kafan sa .sau a gogon hannunsa wandda kudin sa yakai kimanin dubu Dari biyu da hamsin .Kyakkyawa ne na karshe haka fari ne tas kamar balarabe yana da kirar maxa dogone mai ingirma jiki wato yana da fadeden kirji sai dan karamin gemunsa da ya aza wandda yyi matukar kayata fuskarsa , hannunsa yasa a hankali ya cire babbar Riga gamida mikawa daya daga cikin masu kula da lafiyarsa ,batareda yayi magana ba da sassarfa cikin takunsa na kasaita ya nufi entrance din shiga gidan.wanda kofarsa ke  kallon gabas ..Abdulhakeem Yusuf maikeke  kenan matashin saurayi wandda bai wuce shekara talatin da biyar ba a dunia ,wandda ya'mmata da yawa ke haukan so...Body guard din dake biye dashi yayi saurin bude kofar falon ,ya shige manya -manyan mata na hango dam acikin falon da alamar akwai wani gagarumin taron da akeyi kowace tana cikin kaya na Alfarma ...Daya  daga manyyan matan dake zaune a falon ta nufo wurinsa  da fara'arta itama tana cikin shiga na alfarma ,haka gwala gwalai ne dam a ajikin ta tun daga kan Sarka ya'n kunne xuwa a warwaro.Sannu da zuwa my son!Ta fada cike da Tsantsan farin ciki haka ta amshi babbar Rigarsa dake hannun body guard din ya russuna ya bata cike da...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters46
premium37
10

10

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
11

11

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
12

12

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
13

13

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
14

14

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
15

15

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
16

16

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
17

17

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
18

18

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
19

19

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
20

20

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
21

21

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
22

22

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
23

23

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
24

24

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
25

25

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
26

26

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
27

27

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
28

28

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
29

29

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
30

30

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
31

31

Premium
Updated 5 months agoAvailable now
32

32

Premium
Updated 5 months agoAvailable now
33

33

Premium
Updated 5 months agoAvailable now
34

34

Premium
Updated 5 months agoAvailable now
35

35

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
36

36

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
37

37

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
38

38

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
39

39

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
40

40

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
41

41

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
42

42

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
43

43

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
44

45

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
45

45

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
46

46

Premium
Updated 3 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play