MAKAUNIYAR ZUCIYAFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

MAKAUNIYAR ZUCIYA

  • 1views
  • 2chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · SHIMFIƊA

Sanyin damina yanayi ne da yake taka muhimmiyar rawa wajen sanya nishaɗi a zuƙatan dukkanin al'umma, hakan baya rasa nasaba da yadda iska mai haɗe da ƙamshin ruwa ke busawa. Bugu da ƙari ga furanni da bishiyoyi da ke rangaji suna ƙoƙarin samar da lafiyayyar iska. Sai dai akan samu saɓanin wannan nishaɗin wajen wasu daga cikin jinsin mutane masu fama da wata lalura. Yammacin ranar Asabar; yammaci ne da ya zo ɗauke iska mai daɗi da ke busawa sakamakon hadarin da bai gama washewa ba, mutane ta ko ina suna ta zirga-zirgarsu ba tare da fargabar dawowar ruwan saman da ba a jima da ɗaukewa ba. Sai dai duk da sanyin garin a jiƙe na ke sharkaf da gumin da ke faman keto mini ta kowane lungu da saƙo na jikina kamar wanda ya haɗiyi kunama. Kiyayewar Allah ita ta zama linzamin ƙarasowata harabar asibitin ba iyawata ba, duk da jami'an kan titin da su ka yi ƙoƙarin tsayar da ni tare da jama'ar gari da...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters2
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play