FreeArewaPen original
MATACCEN RUHI
- 1views
- 4chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · MATTACEN RUHI
MATATTACEN RUHI2026 Ayshatu D Fulani Lamba ta ɗayaJuyi take cikin bacci wanda yake ƙokarin kaurace ma idonta, duk wani ƙokarinta na son janyo baccin amma sam abun ya faskara, bude idonta tayi a hankali tana ƙarema ɗakin kallon wanda gaba ɗaya bata iya banbance komai bare ganin abun da ke cikin ɗakin sai duhun da ya mamaye ko'ina. Muskutawa tai ta jawo wayarta data ajiye nesa da filon data kwanta akai,lalubawa tai tayi amma sam bataji komai ba, miƙewa tai zumbur don sake nemo wayar ta kunna haske ta duba karfe nawa. Duk iya lalubenta bataji komai ba hakan yasa ta miƙe zaune ta saukar da ƙafafuwanta kasa ta soma tattakwa wurin makunar wutar dakin duk iya lalubenta bata ji wurin ba, mamaki fal ranta akan rashin jin wurin.Sake maida hannunta tai a jikin bango ko Allah zai saka ta sake ji aiko tana daura hannu ta saukeshi akan makunin. Hamdalah tai t...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.