Ummu ko salmaFree

ArewaPen original

Short StoryFreeOngoing

Ummu ko salma

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Part 1

UMMAH KO SALMA_NA A'ISHA HAMZA_ (MUAYSH)11/OCTOBER/2004Bismillah Godiya ta tabbata ga Allah (S,W,A) Wanda yabani ikon fara rubuta wannan littafi lafiya ina fatan yanda nafara lafiya Allah yabani ikon gamawa lafiya Labarin Ummah ko Salma labarine kirkirarre ba rayuwar wani aka kwaikwayo ba koda kuwa tayi kamanceceniya data wani zai iya kasancewa domin duk abinda muka hasashe a rayuwa zai iya yiwuwa wani shi hakan ya faru dashi Ina fatan masu karatu za'a min uzuri kusan dan Adam ajizi ne dole zai iya kasancewa nayi kuskure a wani wajen a cikin rubutu na ina fatan za'a fahinceni kuma aiman uzuri Nagode sosai da wanda zamu fara karatu dasu da kuma waɗanda zasu karanta nan gaba kuma ina neman addu'ar ku akoda yaushe Allah ya jikan iyayen mu da gafara Ameen 😭🙏 Umma umma umma sunan da taketa faman kira kenan tunda ta farka kwance take saman tafkeken gadonta wanda...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play