FreeArewaPen original
SOLDIERS FAMILY
- 1views
- 11chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Dr Zarah Ahmad Shararriyar marubuciyar romantic love Hausa novels.
Sample · 1& 2
🚀 *SOLDIERS FAMILY*🚀 (Romantic novel)*By Dr Yasmeen Ahmed*Autar alheri ✍️Fitaccen lbr metafeda Sabon kaccen na ban mmki da Al,ajabi bandariya dakuma tsagaran jijidakai cin Amana da ha,inci duk acikin *SOLDIERS FAMILY*Dan Allah Kar wacca tadameni da yadda salon lbr na zekasance ba ruwanku Idan yayi Miki kikaranta Idan bemikiba shikenan 🤷 Page 1&2Zamfara StateAcikin kauyen shinkafi.__"mama mama kina inanewai haka aa? Wata dattijuwace kitafaman Kiran mama..daga zauren gidan aka amsa Mata cikin wata siririyar murya me shegen dad'i dagaji kasan mamallakiyar muryar yarinyace k'arama fad'ar takeyi eggo Ina zuwa barana k'arasawa babyta kitso..."Aiko Idan nasameki zaurennan zakisani mama jirankifa nakeyi shine bazakizoba shekin gama shirme?Tasowa yarinyar tayi tana tura Baki gaba kallo d'aya zaka M...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.