KIDA A RUWA... BOOK 3Free

ArewaPen original

General fictionFreeCompleted

KIDA A RUWA... BOOK 3

  • 1views
  • 242chapters
  • 42audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

Sample · KUYI HAKURI BAYIN ALLAH

Assalamu alaikum. Bari dai nazo tanan naga wasu basu san ina magana ta *** ba shiyyasa suke kallon abun a wulaƙanci. Duk da nasan ba lallai na gamsar da kowa ba. Kuyi hakuri wlhy kuna raina. Abubuwan ne sunfi ƙarfina nima. Na gaya muku zan yi biki, an kammala ranar Monday ga baƙi, hidimar biki ba wasa ba kowa ya sani, musamman ace kaine mai shi ba kowa zai iya kokarin da nayi ba ma, ga shiri ga typing haka naita dauriya. Sannan ba'a gida nake ba yanzu, akwai gaishe-gaishen dangi, anyi rasuwa baka nan, anyi wasu bikin baka nan. Haihuwa. Gaida manya wlhy duk banda nutsuwa. Na gwada muku typing ɗin sun ƙi kulluwa, wanda nayi ma wlhy gani nai duk shirme na tafka shiyyasa na hakura da baku su. Kuyi min afuwa babu wanda zan iya wulakantawa akan littafi, kawai kana naka ne UBANGIJI nayin nashi. Ba haka naso ba nima. Nama rasa ta ina zan kama. Har kunyarku nake ji, hatta sakwannin mutane dubasu ma aiki suke zame min, wasu a cikinku ma zasu ga sun min massage a satin nan duk ban iya dubawa ba. Saboda haka nai masifar matse kaina kwanakin baya naita muku posting dan mu kammala kafin ma bikin, amma ina nima ina komai ne da hukuncin UBANGIJI saboda mutum ce kamar ku🥲. Dan haka zan sake cewa kuyi hakuri kunji. Karku kullaceni ban sani ba ko na kusa mutuwa😀.Kuyi hakuri ku kara hakuri dani. Wanda yaji zafina akan naki cigaba ya gafarceni.

Continue reading free chapter

App exclusive

Continue “KIDA A RUWA... BOOK 3” in the app

The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.

Download on the App StoreGet it on Google Play