FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
A.k.a Candy 🦋 Student Midwife 🌺 Writer ✍️ Graphic designer🪄 Muslimah 🤲 Proudly Nigerian 🇳🇬 Kuma Bahaɗejia🐎.
Sample · Chapter 1: MAFARI
*MADUBI...🪞 *“The persona effect: A story of hidden identities and betrayal”*©Salma Ahmad Isah🦋**SADAUKARWA*Wannan littafin sadaukarwa ne zuwa ga Rabi’atu Abubakar (Pinky) A small token of appreciation filled with love from your Lilly, thanks for your support and prayers~Gaisuwa~Gaisuwa ta musamman zuwa ga Khadeeja Abubakar Alkali (Khadeeja Candy) a.k.a Oum Namra, Zainab A Baba (Abokiyar Hira), Fatima Ahmad Isah, Amina I. Ibrahim (Nanameera), Jamila Umar (Janafty). Allah ya bar tare.^°^SHIMFIƊA^°^Koren maciji ne a ƙarƙashin koriyar ciyawa. Hauwasa suka ce mugu ɗan masara, ana goyonka kana gemu. An ce da ɗan gari akan ci gari! Shin kun yarda da hakan? Idan ka kalli fuskarka a saman ruwan kogin dake gudana, za ka ji tamkar kana kallon MADUBI ne, domin shi MUDUBI kan bayyanar da zahirin abin da ido ka iya gani... Tunanin nazarin suffarka a saman ruwan zai sa ka ɗauka cewa kai ne da kanka ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.