Wasan SarƙaƙiyaFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

Wasan Sarƙaƙiya

  • 1views
  • 20chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Writer… writing is therapy. Inspiring to become your favorite author one day.

More from @aryaahriyad

Sample · Chapter 1

Game of puzzle (Wasan sarƙaƙiya).By Ayraah Riyad…  Book one 1.       Chapter 1…Kuwait, Bayan Palace..( masarautar kuwait).Tsaye take gaban hadadden floor to ceiling canadian mirror tan shafa Embryolisse Lait-Crème scented cream a jikinta dake daure da white towel.doguwa ce sosai dan ko cikin mata ma kadan ne suke tsawo daya da ita, gata siririya sosai dan kana iya ganin kasusuwanta daga cikin towel din, saidai sirantan ba mara fasali ba dan shape dinta na figure 8 yafito sosai, hips dinta a cike suke daidai jikinta waist dinta is so slim and define, chest dinta ne kawai inda ba a cike yake ba a jikinta wanda inka kalla kaman na 13 year olds dukda tayi 17 years, farace sosai irin hasken russians mai daukar ido, ga glowing da skin dinta keyi kaman wanda ke wanka a cikin madara.Slim long oval face gareta wanda yasa features dinta popping out, pink lips dinta dasuke ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters20
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play