FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Dr Zarah Ahmad Shararriyar marubuciyar romantic love Hausa novels.
Sample · 1 & 6
[1/14, 7:39 PM] Asa Dub Studio: 🌳🌴🌳 *JEJI GIRL*🌳🌴🌳 (Yarinyar jeji,,renon namun dawa👱♀️🦣🦍🐆🦑)*Labari meban Al,ajabi da birgewa (romantic love and sexy story)*Daga alk'alamin taku har kullun Autar alheri ✍️ marubuciyar 👇SOLDIERS FAMILYINGARMAN NAMIJIWAYE MIJINA returnTANTIRANCI sabon salonIZZAR MULKIBIG LADY'SMY LITTLE SISTERWannan novel paid book ne Kuma Dan Allah idan bakida aure karki karantamun novel banasan kananun zantuka harkullun Ina gayamuku domin kawo sauyi acikin rayuwar ma,aurata muke bayya komai acikin novel Amma bakwa fahimta,,bazamuyi novel Dan bata tarbiyar kowanne yaroba domin muma iyayene mun Haifa kozamu Haifa sabida Hakan Dan Allah kowa tayi Sha,anin gabanta.Gargad'i ban yarda kowa yajuyamin novel ba Kuma banyadda akarantamun Abu afidda audio ba indaibatareda izininaba.*Idan Baki biyaba karki karantamun novel idan Kuma kika karanta kokika fitar batareda kinsan wahalar danayi wurinyin abunaba keda allah 🤷*BismillahirahmanirrahimFree Page 1 & 2 _____✅_____&&&&&&&&&&"Wata motace kitafiya acikin dokar daji daga Legos zuwa Ibadan tafiya takeyi hankali kwance mutanen ciki sefira sukeyi ahankali cikin nishad'i da kaunar juna daga Gani base katambayaba kasan cewa mata damijineDa jinjirar yarinya ahannun matar tafiya sukeyi suna yankar Jeji sosai sukayinisa cikin tafiyarsu,,,hadarine yataso Babu kama hannun yaro me iska da tsawa,,cikin tsoro matar tace "Alhaji hadarinnanfa yataso sosai Kuma gashi dareyayi inajin tsorofa musamu mutsaya harya lafa..dubanta yayi cikin murmushi kana yace shikenan hafsat yafad'a taredayin perking d'in motar agefen hanya,,kana yakarb'i yarinyar Dake hannunta kyakkyawa da,ita Yana mata wasa,,sunjima ahakan kamun ruwa sukece kamarda bakin k'warya ruwa akeyi sosai kamar zasutada garin abun har zabban tsoro,,itadai hafsat inbanda addu,a babu abunda takeyi yayinda megidan nata kuwa ko, ajikinshi,,,anjima sosai anaruwannan kamun Kuma sud'auke d'if kamar ba,ayiba se walk'iya kawai da,akeyi jefi jefi,,,motar yatayar kana sukaci gabada tafiya Ammafa garin yayi Baki kirin ga duhun hadari gana dare gakuma sanyin damunaSunyi tafiya medan Nisa kana hafsat tadubi megidan nata tace wlh ni banasan tafiyar dare seda nace mubari mutafi Ido naganin Ido Amma kace aa...murmushi yayi kamun yace to ai allah yakaddari yanzune zamuyi tafiyar Kuma bakisan manufarsa tayin Hakanba..berufe bakiba suka d'auki salati atare sabida fad'awa dasukayi cikin Wani katon ramen dayacika tab daruwan sama jikakeyi tsum,dummm motar tanutse duka acikin ruwan..hasbinallah😥Washe gari dasanyin asuba haske yad'an fara fitowa nahango jaririyarnan kwance agefen wasu manyan ruwan gadukkan alamu tekuce anan,,abunda yafaru aji...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.