FreeArewaPen original
JIKAR IYA DELUpunny
- 1views
- 14chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Dr Zarah Ahmad Shararriyar marubuciyar romantic love Hausa novels.
Sample · 1&2
🧚🏻♂️🧚🏻♂️ *JIKAR IYA DELU*🧚🏻♂️🧚🏻♂️ (Jinjirace🤱)Romantic love 😘 story💃💃BY AUTAR ALHERI✍️JIKAR IYA DELU labarine na bar kwanci acikin sojoji,,soyayya da makirci kubiyoni dominjin yadda wannan lbrn zekasance 💃💃💃_______________Akabta💃💃Page 1 & 2"Dandazon yarane ketsaye abakin k'ofar Wani madedecin gida suna lab'e daga Ganin yadda suka makure wuri d'aya zaka tabbatar da cewa akwai abunda suke shiryawa bakaganinsu sosai domin akwai duhu awurin Hakan yasa bana iyaganin fuskokinsu sosai.Dagaciki kuwa Wani saurayine ke duk'e Yana d'aura takalmin ball fad'ar yakeyi inna zan tafiyanzu idan nadawo zanbiyo nakarb'o Miki sak'onki domin akusa afara buka mach ne. Yafad'a yayinda yake mik'ewa tsaye. "To shikenan salisu adawo lpy Amma karka manta sabida wannan kwallor taku tajaraba. Shidai salisu bece komaiba Yaka...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.