My driverFree

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

My driver

  • 1views
  • 18chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Books Reviews Writer Hausa / English

More from @theroughpages

Sample · Chapter 1

In the street of Lagos ......... Da safe ne ama kamar magrib sabida ruwa ake sosai Safeera Mansur  23years old , Bsc, MSc in med lab , Diyar abdul Malik shehu babban politician ne a Lagos ……. Yaransa uku duk sunyi aure Banda safeera she is still at home  Ba zuwa ko Ina just normal life  In a span of 1year ta kori drivers ashirin  She is very rude , non chalant hmmmm She is very secretive ,  batada friends sosai most of them are married !!! Ohhhhhhh !!!! Wake kirana again  Safeera ! Naam abba what’s wrong Yanzu kuma  Tana fitowa stairs ganin faint steps din datake ya sa shi fadawa completely he kept staring at her duk ya rude gabadai  Wow !!!!!  Dady you called me ta wani langabe wuya gefe  Yes my dear here he is your new driver I hope this time zaki iya ajeshi  Hmmmm abba kenan I hope he is good dai  And very responsible and respectful  Inn sha Allah ma !!!  Bada kai nakeba am talking to my dad  Ya yi nodding sanan ya Che da ita sorry ma !! Dad anjima zanje lab  Okay that’s nice he is ur driver from now onwards!!!!!  Tohm nagode !!  Suka fita waje da shi da driver din  From now on kai ermmmmmmm sunan ka seff  Fahad ! Sir  Good fahad  ko ? Eh sir  You are her bodyguard and driver zandinga biya ka for both ! No problem sir always keep an eye on her  Tohm sir thank u  Good ya bi convoy dinsa ya wuche Fahad yakoma gurin yan uwansa masu aiki nan fa akayita bashi labarin ta how she is  Very hot tempered ko iyayenta sai ahankali  Yana chikin saurare da Shan mamaki takera sa har sau biyu bai ji ba  Kai dakai ake fa she is out Kowa nata sallati sabida sun San mexai faru  Yana hangota nan ya fice hayacinsa Kallonta yake sabida it’s love at first sight for him  Yana isa ta sharara masa Mari shiru yayi yana kallonta  Me nayi ? Very calm yake magana kowa sai mamaki yake daga zuwa sharp sharp  Bude mota yayi tashiga  Ya ja mota komai baiche da ita ba sai mamaki yake how can she be this mean to slap him nan take just like that  Why? Tuki yake kamar zaki duk a tsorace take takasa masa magana  Hey !!!! Do u want to kill me ?  Shiru girgiza kai tayi ta kera mahaifinta nan take  Bashi waya  Okay !!!!  Ga shi abba  Hello sir  Fahad meke faruwa daga fara aiki kuma  I am sorry sir  Shikenan yabata waya ya rage gudu suna isa lab ya bude mata kofa ya fita  Yakoma mota ya zauna ya kashe air con yabude window  Yana nan zaune har 6 ba cin abinci ba komai  Mahaifiyar sa  Che ta kerashi suna waya tana masa fadan rashin cin abinci  Umma zankeraki anjima  Aa saimun gama waya !!!! Umma yana bude mata kofa yana kira...

Continue reading free chapter

App exclusive

Continue “My driver” in the app

The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.

Download on the App StoreGet it on Google Play