ALQAWARIN IYAYEH(Promise Of The Parents)Free

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

ALQAWARIN IYAYEH(Promise Of The Parents)

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Episode 1

24/12/2025      ‎‎ ✍️✍️Writing.....✍️✍️‎‎‎‎                   💍💍ALQAWARIN IYAYEH💍💍 (PROMISE OF THE PARENTS)‎‎‎‎A mysterious,heart touching, romance and betrayal....‎‎‎Anonymous pen....by Diamond lady ‎‎‎‎Bismillahir Rahmanir Rahim‎‎Alhamdulillah godia ta tabbata ga Allah madaukakin sarki.Alhamdulillah zan para wannan littafi mai suna ALKAWARIN IYAYEH (PROMISE OF THE PARENTS) In Shaa Allah zakuji dadin wannan tafiya ku dai ku biyoni domin jin yadda wannan tafiya zata kasance mai cike da tausayi,soyayya,sarkakiya da cin amana.‎‎‎Ban yarda wani ko wata suyiman amfani da littafi ba ko su juya shi ta kowane siga ba, wannan labarin kirqirarran lbr ne banyi dan cin zarafin kowa ba,idan yayi dai dai da labarinka/ki to akasi ne aka samu.kaman yanda muka para shi lfy Allah ya bamu ikon gama shi lafiya Ameen.‎‎‎‎‎Episode——— 1‎‎‎‎‎      Zaune take kan wani lausassan tsadadden carpet na alfarma wanda ya gaji da haduwa,cikin wani makeken katafaren lambu(Garden), wanda ya hadu iya haduwa wanda tsayawa ma bada lbrn haduwan shi bata baki ne dan kuwa babu abinda babu acikin sa ,tun daga kan bishiyoyi masu kyau da shukoki na kayan marmari (fruits) kala daban daban,da furanni (flowers) masu kamshi da sanyaya rai,ga tsuntsaye masu ban shaawa,ga wani waje daga tsakiya mai zuboda ruwa ta rassa daban daban gwanin shaawa(water fountain),kai wajen ya hadu dai sai wanda ya gani,amma da ka ganta kasan zaune kawai take badan tana jin dadin komai ba,ta lula duniyar tunani,da yamma ne wajen yayi shru bakajin komai sai kukan tsuntsaye da Zubar ruwan fountain in nan ahankali,ita kadai ta san abinda ta ke ji a zuciyanta sai ko wanda suka san halin da take ciki sune zasu iya dan baka lbrn damuwanta,ta na can duniyar tunanin da ta ke taji an dafa shoulder in ta,wanda hakan ya sa tayi saurin dawowa daga tunanin tana mai juyowa taga wanene yazo ya katse mata abinda shine kawaii ya ke dan sama mata natsuwa a rayuwa yanzu da bata da buri da ya wu ce ta dawwama cikin tunanin.A hankali ta sauke eyes nata tare da wata boyayyar ajiyar zuciya ganin wacece a gaban ta, wata matashiyar mata ce na gani tsaye gaban ta har a time in bata dauke hannunta daga Saman shoulder in ta,matar ta sauke ajiyar zuciya tana mai tausaya mata har cikin zuciyanta da ranta gaba daya yarinyan tana bata tausayi sosai wanda tana ji aranta ina ma tana da yadda zatayi mata ta samu sauki a cikin ranta da tayi mata amma kashhh....itama abin yafi qarfin ta,ta kama hannuwanta ta rike tana mgn cikin lallashi da tausayi ta ce mata kiyi hakuri ki rage yawan tunanin nan ki ringa addua kina kai kukan ki wajen Allah zaki samu sassauci acikin zuciyarki da qwalwar ki,ki rage zaman nan ke kadai sbda shima yana qara damuwa ne kada wani ciwon y...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play