FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 01
ZAINAZAIN..!(Is a love Story and Betrayal)The story of Patriotic,optimistic,joygiver and a Simple gal..***:Jamilaumar351Mallakar:Janaftyshakira❤️Bismillahir Rahamanir Rahim,in The Name of Allah the Most beneficient the most mercefull praise be to Allah loard of the words..Assalamu Alaikum my Follows Fans am Starting my new book i ask Allah Subhanahu Wata'ala to guide me,Throught and Make it Sussefull till the endBOOK 1 0️⃣1️⃣BAUCHI NIGERIA..Tun Daga Yanayin Girman Asibitin da yanayin Tsarin Gininsa zaka Fahimci Wanda ya Mallaki asibitin ba karamin Mutum bane,Asibitin ba mallakin gwannati bane,Asibiti SPECIALIST HOSPITAL ne,ya bambamta da Sauran asibitocin da muka sani.SAULAWA SPECIALIST HOSPITAL ADDRESS 144Box ALAWA BAUCHI NIGERIAAsibiti ne Daya samu Tunani kuma Hangen kwakwaran Likitan kwakwalwa Wanda Yayi gwagwarmaayan karatu Tundaga nan gida Nageria Har Zuwa Kasashen Ketare Shekaru talatin da wani Abu da Suka gabata.Dr Abubakar Bashir Saulawa Shine ma mallakin Asibitin Saulawa Specialist Hosp wanda ya Budeshi Ba Domin komai ba Sai Domin Taimakon Takala da kuma Burinsa na Ganin ya Gina Asibiti na kashin kansa,Duk da Asibitin bana Gwannati bane kuma Babu Hadin Gwiwan Wasu yan kasuwaci aciki Hakan Wani Sauki ne ga Takalawa kuma marasa karfin Garin na Bauchi Sosai ake Rubibin asibitin Tunda Cikin kashi 100% na Kudin Abunda zaka kashe ana Cire kashe 50% kashi Hamsin ake Karba Shiyasa Asibitin ya zama Wajen zuwan Takalawa da marasa karfin da masu Rufin Asiri Harda masu Kudin Duka Saboda Ingancin Likitocinsu da kuma Kama da Nurses din Dake aiki asibitin da masu Kiwon lafiya,zuwa masu kula da Tsaftan Asibitin Har zuwa kan Security Din Cikin Asibitin da kuma masu Gadin Dake kula da Shige da Fice na asibitin Duka Tsararru ne kuma kwararru ne..Duk da Dr.Abubakar Bashir Saulawa ya kasance likitan kwakwalwa,Tun a zamanin baya Yanzu ma da Girma ya kamashi Karfinsa ya kare,Yana da ya"ya da kuma Jikoki Wanda Yaso Tun yana da karfinsa an samu Mai gadonsa Cikin Ya"yansa Biyar da Allah ya bashi a Duniya sai dai Hakan bai samu ba Ammh Allah bai barsa Haka ba Biyu Daga Cikin manyan Jikokinsa Mafi Soyuwa acikin Ransa Sun kasance Duka likitoci ne,Daya Likitan yara ne Daya kuma Likitan Fannin mata ne,Shekaru Biyu da suka Gabata asibitin gabadaya ya koma Hannunsu Domin Dr.Abubakar Bashir Saulawa Karfinsa ya kare ga Tsufa ga Shekaru don ma an samu Jin Dadin Rayuwa da kuma Nagartan Tsufa Da ba Haka ba Yana zaune agidansa Tare da matarsa Yana Fama da Ciwon kafa sai dai Duk Sati Jikokinsa Dayake alfahari dasu Suna Zuwa Dubasa da Sanda ma yake Tafiya Ta kowani Bangare Buri da kuma Muradin ALHAJI TSOHO yagama Cika.****Monday8:54pm"Fitowa yayi Daga Cikin wani makeken Office din Dake cikin babban Asibitin,Hannunsa Dake Daure da Rantsntsa...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.